00:00:01
Ka yi tunanin yadda00:00:02
00:00:02
rayuwa za ta yi daɗi00:00:03
00:00:03
idan akwai
salama a ko’ina, . . .00:00:06
00:00:06
babu wahala,00:00:08
00:00:09
kowa yana da isashen abinci,00:00:12
00:00:14
da kuma ƙoshin lafiya.00:00:17
00:00:19
Amma ya za a iya samun00:00:21
00:00:21
irin wannan yanayin?00:00:23
00:00:24
Abin da Yesu ya yi ne00:00:26
00:00:26
zai taimaka mana.00:00:28
00:00:29
Akwai dalilin da ya sa
ya zo duniya.00:00:32
00:00:35
Ya ba da ransa 00:00:36
00:00:36
don mutanen da yake ƙauna.00:00:38
00:00:40
A dare na ƙarshe 00:00:41
00:00:41
kafin Yesu ya mutu, 00:00:43
00:00:43
ya ce mu riƙa tunawa
da hadayarsa.00:00:46
00:00:48
Ya ce:00:00:49
00:00:55
Mutane a faɗin za su haɗu00:00:57
00:00:57
a kwanan watan da Yesu ya mutu,00:00:59
00:00:59
don su tuna da mutuwarsa.00:01:01
00:01:02
Shaidun Jehobah suna gayyatar
kai da iyalinka 00:01:05
00:01:05
ku halarci taron
Tunawa da Mutuwar Yesu.00:01:08
00:01:09
A taron,00:01:10
00:01:10
za ka san dalilin da ya sa
mutuwarsa take da muhimmanci00:01:14
00:01:14
da kuma yadda alkawuransa00:01:16
00:01:16
suke shafan ka.00:01:18
00:01:19
Don sanin wurin da za a
yi taron kusa da kai, 00:01:22
00:01:22
ka karɓi takardar gayyata
daga Shaidun Jehobah00:01:25
00:01:25
ko ka shiga sashen game da mu
a dandalin jw.org00:01:29
00:01:30
sai ka danna taro.00:01:42
Ka Tuna da Mutuwar Yesu
-
Ka Tuna da Mutuwar Yesu
Ka yi tunanin yadda
rayuwa za ta yi daɗi
idan akwai
salama a ko’ina, . . .
babu wahala,
kowa yana da isashen abinci,
da kuma ƙoshin lafiya.
Amma ya za a iya samun
irin wannan yanayin?
Abin da Yesu ya yi ne
zai taimaka mana.
Akwai dalilin da ya sa
ya zo duniya.
Ya ba da ransa
don mutanen da yake ƙauna.
A dare na ƙarshe
kafin Yesu ya mutu,
ya ce mu riƙa tunawa
da hadayarsa.
Ya ce:
Mutane a faɗin za su haɗu
a kwanan watan da Yesu ya mutu,
don su tuna da mutuwarsa.
Shaidun Jehobah suna gayyatar
kai da iyalinka
ku halarci taron
Tunawa da Mutuwar Yesu.
A taron,
za ka san dalilin da ya sa
mutuwarsa take da muhimmanci
da kuma yadda alkawuransa
suke shafan ka.
Don sanin wurin da za a
yi taron kusa da kai,
ka karɓi takardar gayyata
daga Shaidun Jehobah
ko ka shiga sashen game da mu
a dandalin jw.org
sai ka danna taro.
-