JW subtitle extractor

Kina da Kirki

Video Other languages Share text Share link Show times

ꞌYarꞌuwa abin ƙauna, so nake ki san
Yadda a koyaushe amincinki ke burge ni.
Ni dai zan rubuta miki saƙo
Domin ki san yadda kike da muhimmanci.
Amma fa Shaiɗan yana so ki gaji.
Kada ki yarda.
Kina da kirki,
Murmushi kike koyaushe.
Ki daina shakka
Cewa ke mai aminci ce.
Darajar ki a idonmu babba ce.
Yarꞌuwa muna ƙaunarki.
Kina da kirki.
Alheri ne kin sa gaba a koyaushe.
Ko ba a sani ba kina yin sa domin Allah.
Ga shi kina taimakon ꞌyanꞌuwanmu
Domin su ci-gaba da bin Allah da duk ransu.
Yabo muke yi, domin Allah ne ya ba
Mu ke a nan.
Kina da kirki,
Murmushi kike koyaushe.
Ki daina shakka
Cewa ke mai aminci ce.
Darajar ki a idonmu babba ce.
Yarꞌuwa muna ƙaunarki.
Kina da kirki.
Jehobah yana kaunarki
Shi Allah ne mai ganin duk zuciya
Ki ci-gaba da halin nan.
Kina da kirki,
Murmushi kike koyaushe.
Ki daina shakka
Cewa ke mai aminci ce.
Darajar ki a idonmu babba ce.
Yarꞌuwa muna ƙaunarki.
Kina da kirki.
Kada ki daina yin murna.
Taƙama za mu yi da ke.
Ai babu shakka
Kina da, kina da kirki,
Kina da kirki.