00:00:13
Rayuwa akwai wahala. 00:00:19
00:00:19
Abinci na wuyar samu.00:00:25
00:00:26
Amma ina yin tunani00:00:31
00:00:32
A kan bege na nan gaba.00:00:38
00:00:39
Ka dauka muna cikin Aljanna,00:00:44
00:00:44
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.00:00:51
00:00:52
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,00:00:57
00:00:57
“Muna mika ma godiya don rayuwar nan!”00:01:06
00:01:08
Kunnuwana ba su jin kome.00:01:14
00:01:14
Ba na ganin wuri sosai.00:01:19
00:01:21
A nan gaba zan soma ji.00:01:26
00:01:27
Idanuna za su bude.00:01:33
00:01:33
Ka dauka muna cikin Aljanna,00:01:38
00:01:39
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.00:01:45
00:01:46
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,00:01:52
00:01:52
“Muna mika ma godiya don rayuwar nan!”00:02:01
00:02:15
Ko da ba na iya yin tafiya.00:02:21
00:02:22
A Aljanna, har gudu zan yi!00:02:28
00:02:28
Ka dauka muna cikin Aljanna00:02:33
00:02:34
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.00:02:40
00:02:40
Murna kawai za mu rika yi koyaushe!00:02:46
00:02:46
Jin dadi zai yi ta karuwa.00:02:53
00:02:54
Ka dauka muna cikin Aljanna,00:03:00
00:03:00
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.00:03:07
00:03:07
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,00:03:12
00:03:12
“Muna mika maka godiya!”00:03:20
Ka Ɗauka Muna Aljanna
-
Ka Ɗauka Muna Aljanna
Rayuwa akwai wahala.
Abinci na wuyar samu.
Amma ina yin tunani
A kan bege na nan gaba.
Ka dauka muna cikin Aljanna,
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,
“Muna mika ma godiya don rayuwar nan!”
Kunnuwana ba su jin kome.
Ba na ganin wuri sosai.
A nan gaba zan soma ji.
Idanuna za su bude.
Ka dauka muna cikin Aljanna,
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,
“Muna mika ma godiya don rayuwar nan!”
Ko da ba na iya yin tafiya.
A Aljanna, har gudu zan yi!
Ka dauka muna cikin Aljanna
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.
Murna kawai za mu rika yi koyaushe!
Jin dadi zai yi ta karuwa.
Ka dauka muna cikin Aljanna,
Sai jin dadi, ba za mu tsufa ba.
Kullum za mu farka mu ce wa Allah,
“Muna mika maka godiya!”
-