00:00:13
Za ka ji kukan tsuntsaye, In gari na wayewa.00:00:20
00:00:20
Kana tafiya a kwari kuma rana na haskakawa.00:00:29
00:00:29
Ka ga duk masoyanka, waɗanda suka mutu.00:00:36
00:00:36
Allah ya kusan cika dukan alkawuransa.00:00:45
00:00:48
Akwai gidaje a kwari.00:00:52
00:00:52
Akwai gida kan dutse.00:00:56
00:00:56
Mutane suna waƙoƙi a gefen kogi mai guduwa.00:01:05
00:01:05
Kayan gona sun yi kyau.00:01:08
00:01:08
Za mu fara yin girbi.00:01:12
00:01:13
Allah ya kusan cika dukan alkawuransa.00:01:20
00:01:21
Mu gaya wa duk mutane alkawuran Mulkin Allah.00:01:29
00:01:29
Za a share hawayenmu.00:01:33
00:01:33
Za mu rayu har abada.00:01:37
00:01:37
Mutane na farin ciki.00:01:40
00:01:41
Ga kuma ƙamshin fure.00:01:44
00:01:45
Muna gai da masoyanmu bayan mun tashi lafiya lau.00:01:53
00:01:53
Sai mu gode wa Jehobah domin yawan ƙaunarsa.00:02:00
00:02:00
Duk alkawuran Allah sun yi kusan cikawa.00:02:08
00:02:09
Zan yi murna a koyaushe, don na sake haɗu da ke!00:02:17
00:02:17
Domin mun yi kewar ki fa.00:02:21
00:02:21
Ga shi kina tare da mu.00:02:25
00:02:25
Sabuwar duniya.00:02:28
00:02:29
Muna jiran zuwan ta.00:02:32
00:02:33
Mun san Allah zai cika duk alkawarin da ya yi mana.00:02:40
00:02:41
Shi ya sa muke jimrewa don ladarmu ta kusa..00:02:48
00:02:48
Muna jiran ladar nan,00:02:53
00:02:53
Aljanna ta kusan zuwa.00:02:58
Aljanna Ta Kusa
-
Aljanna Ta Kusa
Za ka ji kukan tsuntsaye, In gari na wayewa.
Kana tafiya a kwari kuma rana na haskakawa.
Ka ga duk masoyanka, waɗanda suka mutu.
Allah ya kusan cika dukan alkawuransa.
Akwai gidaje a kwari.
Akwai gida kan dutse.
Mutane suna waƙoƙi a gefen kogi mai guduwa.
Kayan gona sun yi kyau.
Za mu fara yin girbi.
Allah ya kusan cika dukan alkawuransa.
Mu gaya wa duk mutane alkawuran Mulkin Allah.
Za a share hawayenmu.
Za mu rayu har abada.
Mutane na farin ciki.
Ga kuma ƙamshin fure.
Muna gai da masoyanmu bayan mun tashi lafiya lau.
Sai mu gode wa Jehobah domin yawan ƙaunarsa.
Duk alkawuran Allah sun yi kusan cikawa.
Zan yi murna a koyaushe, don na sake haɗu da ke!
Domin mun yi kewar ki fa.
Ga shi kina tare da mu.
Sabuwar duniya.
Muna jiran zuwan ta.
Mun san Allah zai cika duk alkawarin da ya yi mana.
Shi ya sa muke jimrewa don ladarmu ta kusa..
Muna jiran ladar nan,
Aljanna ta kusan zuwa.
-