JW subtitle extractor

Ka Ba Ni Karfin Hali

Video Other languages Share text Share link Show times

Allah ina tsoro,
Ban san me zan yi ba.
Amma kana kiyaye ni, kana tare da ni.
Duk da matsaloli, na gaskata cewa
Kai Allah ne mai aminci.
Ba za ka bar ni ba.
Jehobah, ka taimaka min,
in riƙa tunawa
Cewa kana nan tare da mu don kar in ji tsoro.
In yi ƙarfin hali,
In jimre har ƙarshe.
Ka ba ni ƙarfin hali, Kai mai nasara ne.
Sai da taimakonka zan iya jimrewa,
Ikonka babu iyaka, kana kula da ni.
Allah ina roƙo ka ban ƙarfin hali.
Domin kada in ji tsoro ko zan rasa raina.
Jehobah, ka taimaka min, in riƙa tunawa
Cewa kana nan tare da mu don kar in ji tsoro.
In yi ƙarfin hali, in jimre har ƙarshe.
Ka ba ni ƙarfin hali, Kai mai nasara ne.
Jehobah, ka taimaka min, in riƙa tunawa
Cewa kana nan tare da mu don kar in ji tsoro.
In yi ƙarfin hali, in ƙarfin jimre har ƙarshe
Ka ba ni ƙarfin hali, Kai mai nasara.
Ka ba ni ƙarfin hali,
Kai mai nasara ne.