00:00:16
Dukanmu a nan muna ƙaunar juna.00:00:23
00:00:23
Babu hakan a duniya.00:00:29
00:00:30
Mu abokai ne masu bangaskiya.00:00:37
00:00:37
Mu ba na duniya ba ne.00:00:43
00:00:45
Ƙaunarmu na nan daram.00:00:49
00:00:52
Ba za ta mutu ba.00:00:56
00:00:57
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.00:01:07
00:01:07
Halinsa ne.00:01:11
00:01:11
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.00:01:21
00:01:21
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.00:01:32
00:01:32
Ba fasawa.00:01:36
00:01:40
Muna fama da matsaloli soasi a wannan duniyar Shaiɗan.00:01:53
00:01:53
Amma bayarwa na sa farin ciki.00:02:00
00:02:01
Muna ƙarfafa junanmu.00:02:07
00:02:09
Ƙaunarmu na nan daram.00:02:14
00:02:15
Ba za ta mutu ba.00:02:20
00:02:21
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.00:02:31
00:02:31
Halinsa ne.00:02:35
00:02:35
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.00:02:44
00:02:45
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.00:02:56
00:02:57
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.00:03:07
00:03:07
Halinsa ne.00:03:11
00:03:11
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.00:03:21
00:03:21
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.00:03:28
00:03:32
Ba fasawa.00:03:51
Kauna Ba Ta Karewa
-
Kauna Ba Ta Karewa
Dukanmu a nan muna ƙaunar juna.
Babu hakan a duniya.
Mu abokai ne masu bangaskiya.
Mu ba na duniya ba ne.
Ƙaunarmu na nan daram.
Ba za ta mutu ba.
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.
Halinsa ne.
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.
Ba fasawa.
Muna fama da matsaloli soasi a wannan duniyar Shaiɗan.
Amma bayarwa na sa farin ciki.
Muna ƙarfafa junanmu.
Ƙaunarmu na nan daram.
Ba za ta mutu ba.
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.
Halinsa ne.
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.
Ƙaunar Jehobah, ba ta karewa sam.
Halinsa ne.
Ƙaunar Jehobah, ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau. Za mu riƙa yin ta.
Ba fasawa.
-