JW subtitle extractor

Mu Zama da Bangaskiya

Video Other languages Share text Share link Show times

Ba na tsoron zakuna.
Ba na tsoron masifa.
Don Jehobah Allahna
Yana tare da ni.
Ba zan taba jin tsoro ba.
Da bangaski’a, na san zan sami ceto.
Da bangaski’a, ba zan ji tsoro ba.
Ba zan ja da baya ba
Don Allah yana nan.
Yana tare da ni koyaushe.
Da bangaski’a.
Amintattun Jehobah
Wadanda suka mutu,
Don bangaskiyarsu
Allah zai ta da su.
Kowa da kowa zai gan su.
Da bangaski’a, na san zan sami ceto.
Da bangaski’a, ba zan ji tsoro ba.
Ba zan ja da baya ba
Don Allah yana nan.
Yana tare da ni koyaushe.
Da bangaski’a.
Da bangaski’a, zan iya ta da tuddai.
Da bangaski’a, ni zan jimre.
Bangaskiya
Ce take taimaka mini
In jimre da farin ciki.
Allah zai shirya mana
Aljanna a duni’a.
A lokacin nan,
Zai hallaka Shaidan
Da kuma dukan makiyansa.
Da bangaski’a, na san zan sami ceto.
Da bangaski’a, ba zan ji tsoro ba.
Ba zan ja da baya ba
Don Allah yana nan.
Yana tare da ni koyaushe.
Da bangaski’a,
Da bangaski’a.